Labaran Kannywood
Allahu Akbar: Anyi wani babban rashi a masana’antar kannywood wanda kowa ya girgiza
Shahararran jarumin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood wanda kowa yafi sanin sa da Umar Gombe anyi masa wani babban rashi, inda mukaga abokan sana’ar sa sun wallafa hoton sa tare dana mahaifin sa.
Advertising
Mahaifiin jarumi Umar Gombe ya rigamu gidan sakiya kamar yadda dan nasa wato Umar Gombe ya wallafa a shafin sa na sada zumunta Instagram kamar haka.
innalillahi Wa’inna ilaighir Raji’un Allah Yayiwa Mahaifina Rasuwa, Yadda Za’ayi Jana’izar Gobe Karfe 10:00 A Fadar Sarki A Gombe.
A matsayin mu na masu wannan shafin, Hausadailynew, muna mika sakon ta’aziyyar mu ga jarumi Umar Gombe Allah yajikan mahaifin sa da rahama yasa aljanna ce makomar sa. Ameen.
Advertising
Kuna iya kallon wannan bidiyon dake kasa domin kuji sauran bayanai a ciki.
Advertising