Wata matashiya ta bayyana Dr Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin wanda take son aura.
Wata budurwa mai suna Bilkisu a kafar sada zumunta ta TikTok ta bayyana Dr Rabiu Musa Kwankwaso kawai take son aura a duk fadin duniyar nan.
Hakan ya biyo bayan masoyanta da suke cha chakar ta akan taki tai aure kullum sai wallafa Bidiyo a shafin TikTok.
Inda itakuma tayi Bidiyo take sanar da masoyan nata akan cewar indai suna san tayi aure to suyi share na Bidiyon ta har yaje wajen wanda take son aura wato Dr Rabi’u musa kwankwaso.
Tuni mutane suka fara tofa albarkacin bakin su akan lamarin, inda wasu ke ganin hakan bazai taba yiwu ba, wakuma suke mata fadan Allah ya hada.
Sai dai wannan abu bashine farauba domin ko a kwanan baya wata budirwa ta taba cewa Dr Abdullahi Umar Ganduje takeso amma hakan beyiwu ba.
ku danna wannan Link din dake kasa don ganin Bidiyon matashiyar.
https://vm.tiktok.com/ZM8gLEU81/