Advertising
Advertising
Labarai

Yadda matata ta daure sannan tamin shegen duka kuma ta gudu gidan su sabida ta fini karfi, cewar mijin wata mata

Kamar yadda kuka sani a wannan zamani muke ciki akwai matan auran da suka rai mazajensu domin suna ganin kamar basa iya aikata musu komai, har ma wani lokacin takai ga dukan juna a tsakanin su.

Advertising

To a yau kuma mun sami labarin wani magidanci wanda matar sa ta daure a kan a jikin gado sannan kuma ta masa duka ta gudu gidan su, bayan ya sami damar kwancewa sai yaje gidan su matar tasa yace ya sake ta saki daya amma sai tace bata saku ba.

Amma sai mutumin ya aike da takardar sako akan wannan abin da yafu da shi wajan wani Malamin addini domin ya sami mafita akan abin da matar sa ta masa.

A cikin sakon takardar mutumin ya fara da cewa: Malam matata ce ta daure ni a jikin gado kuma tamin duka sannan ta tafi gidan su, ni kuma na bita har gidan nasu na bata takarda nace na sake ta saki daya.

Advertising

Amma sai tacemin ita bata saku ba tun daga nan na kaurace mata sannan ya tambayi Malamin miye mafita akan wannan al’amarin.

Da farko sai malamin yace ta rena shi dannan kuma yace Manzon Allah (S.A.W) yace duk wata matar aure ba’a ta daga muryar ta sama data mijin ta.

Amma har ta kama shi ta daure shi a jikin gado sannan ta masa duka kuma ta dugu gida, sai Malamin yace waraka irin gwado-gwadon matan nan ya samo domin har ta iya kama shi ta daure a jikin gado to ai kasan ta fishi karfi kenan.

Amma Malamin yace wannan matar kusan ‘yar ta’adda ce domin har ta dauke daure mijin ta sannan ta dake shi kuma ta tafi gida ta bar shi a haka.

Ga cikekkiyar bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji bayanin da Malamin yake akan wannan mutumin da matar sa ta daure shi kuma ta dake shi.

Ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button