Advertising
Advertising
Labarai

Asirin wasu matan Hausawa ya tonu wanda suke zuwa wajan Bokaye suna Zina dasu domin su biya musu bukatar su

Kamar yadda kuka sani Allah ya kawo mu wani Zamani wanda son abin duniya ya mamaye al’umma wanda ta dalilin haka jama’a da dama suke kaucewa hanya domin wani su sami cikar wani buri nasu.

Advertising

Akwai ‘Yam mata da yawa wanda suke zuwa wajan Bokaye domin neman wasu biyan daga wajan Bokayen wanda hakan yake sa Bokayen suna amfani da matan domin biya musu wannan bukatar tasu.

Bokaye da dana sai sunyi amfani da mata sannan suke musu duk wani aiki da matan suke sasu amma sai kaga matan ko a jikin su domin wannan biyan bukatar tasu shi suka sa a gaba, wanda wasu matan aure ne amma suke bada kan su ga Bokayen suna lalalta da su.

A cikin wata bidiyon wanda rashar “Kundin Shahara” dake kan manhajar Youtube ta wallafa munji wani bayani da ake akan matan da suke kaiwa kan su wajan Bokaye suna amfani da su domin biya musu wasu bukatu da suke nema daga gare su.

Advertising

Wanda har ma bayyana cewa: Da yawa daga cikin matan da suke kaiwa kan su wajan Bokaye suna yarda Bikayem suna Zina da su domin yi musu wani aiki da burin su na Duniya zai cika.

Zakuga wata bidiyo a kasa wanda muka ajuye muku domin ku kalla kuji cikekken bayanin da ake akan matan da suke kauwa kan su wajan Bokaye suna Zina da su tare da diban maniyyin su domin yi musu aiki da shi.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayanin.

https://youtu.be/QCCfh3LsHZ4

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button