Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Duk wahalar da jaruma Maryam Yahaya tasha a jinyar da tayi amma bata daina sakin bidiyon da jama’a zasuna mata cece-kuce ba

Kamar yadda kuka sani jaruma Maryam Yahaya ta sha fama rashin lafiya a kwana kin baya da suka gabata wanda har ma rashin lafiyar da take jama’a suka fara tsorata.

Advertising

Nan take jama’a suka far cece-kuce tare da maganganu suna cewa ko sihiri aka mata, wasu kuma suke tuanin kamar abokan sana’arta ne suke mata wannan sihirin, amma daga baya an bayyana cewa wani mawaki ne ya mata sihirin.

Amma da yake cuta ba mutuwa bace cikin ikon Allah jaruma Maryam Yahaya ta fara samin sauki wanda har ma take wallafa sabbin hotunan ta a shafin ta na sada zumunta Istagram, amma tana wallafa wannan hotunan kowa yasan jarumar tasha fama da rashin lafiya.

Sannan kuma yanzu haka jaruma Maryam Yahaya ta wafa wallafa wasu bidiyoyin ta a dandalin TikTok wanda hakan yasa jama’a suke bata shawara akan ta daina zuwa gaba idan ta gama warewa gaba daya ta cigabab.

Advertising

Amma haka jaruma Maryam Yahaya tayi kunnen Uwar shegu da maganar da mutanen sukayi akan ta inda ma abin nata ya kara tsamari ta cigaba da wallafa bidiyoyin nata.

Bayan taki yarda da shawarar da mutane suka bata akan ta daina wallafa bidiyoyin nata kuma taki, nan take dai suka fara mata maganganu da cece-kuce akan bidiyoyin da take wallafawa.

Sannan kuma a yanzu haka jaruma Maryam Yahaya ta sake wallafa wata bidiyon da jama’a sukayi ta maganganu da tofa albarkacin bakin su akan bidiyon nata, kamar yadda zakuga bidiyon a kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://youtu.be/VxFRnkQ7TJE

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button