Advertising
Advertising
Labarai

Ficaccan mawaki kuma jarumi a kannywood Ado Gwanja ya turawa mawaki Davido Naira 10k a matsyin gudun mawar daya nema

Shahararran mawaki kuma jarumi a madana’antar kannywood “Ado Gwanja” ya turawa mawaki Davido naira dubu goma 10k a a matsayin gudun mawar sa.

Advertising

Mawaki Davido yayi wata wallafa a shafin sa na sada zumunta akan masoyan sa da kuma abokan sa su turo masa da gudun mawar naira Miliyan daya 1M, inda masoyan nasa da kuma abikan sa suka yi ta tura masa kudade a matsayin gudun mawar da ya nema.

To a yau kuma sai mawaki Ado gwanja ya tura masa naira dubu goma 10k a matsayin gudun mawar da mawaki Davido ya nema, sannan ya bayyana masa cewa shi abban masoyin sa ne daga daga Jihar Kano.

Advertising

Fitaccen mawakin nan na kudancin Najeriya Davido ya tara sama da Naira miliyan 140 bayan ya yi kira ga abokansa da abokan aikinsa da a taimakamasa, da su aika masa da kudi domin cika shekaru 29 da haihuwa.

Idan kun san na ba ku waƙar da ta yi fice… ku aiko min da kuɗi… una know una selfves o,” mawaƙin ya rubuta a cikin wani sakon Instagram.

Fitaccen mawakin wanda ya lashe kyautar ya kuma yi a shafinsa na Instagram inda ya kira wasu abokan aikinsa inda ya ambaci wasu fitattun sunaye tare da neman Naira miliyan daya daga kowannen su.

Mun tashi ta dagawa wasu abi? Ni ba zan tashi ina ɗaga wasu ba tsawon shekaru 100 da suka gabata. Don haka ina so in san su waye abokaina. Duk abokaina Naira miliyan daya. Suka ce mu 30BG ne. Idan baka aika naka ba. Kai daga nan. Kun tafi (sic),” in ji shi.

Ya zuwa yanzu dai wasu fitattun jaruman da suka hada da Femi Otedola, Obi Cubana, Chiefpriest na Cubana, E-Money, Honourable Akin Alabi, Peruzzi da sauran su sun aike da kudi zuwa asusun mawakin.

Ado Gwanja shahararen mawaki a mawakan Hausa ya turawa  Davido kudi, Ko da yake da yawa shahararun duniya sunka turamasa Miliyoyin kudi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button