Advertising
Advertising
Labarai

‘Yan Sanda sun kama matashin da yayi yunkurin garkuwa da yarinya ‘yar Shekara 3 domin ya sami kudin da zai yi aure

'Yan Sanda sun kama matashin da yayi yunkurin garkuwa da yarinya 'yar Shekara 3 domin ya sami kudin da zai yi aure

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi da ake zargin sa da yin garkuwa da karamar yarinya ‘yar shekaru uku, da nufin idan ya yi garkuwa da ita zai sami kudin da zai yi aute.

Advertising

Matashin mai suna Nasidi Iliyasu wanda yake da shekatu ashirin da biyu, wanda yake da zama a karamar hukumar kaita a jihar Katsaina.

Da farko dai Nasidi Iliyasu ya yi niyyar ya sace karamar yarinyar domin yin garkuwa da ita ya sami kudin fan sa, amma zai zuciyar sa ta bashi shawarar wannan abin da zai aikata ba abu ne mai kyau ba.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji sauran bayani daga bakin matashin Nasidi Iliyasu, a lokacin da ‘yan sanda suka kama shi ake masa tambayoyi.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button