Labaran Kannywood
LABARAINa SEASON 4 EPISODE 7
Shairn film din Labarina season 4 episode 7 na kamfanin Sera movies, wanda mallakin Darakta Aminu Saira ne.
Advertising
Kaman yadda kuka sani dai duk ranar juma’a muke kawo muku shi, har kullum dai zaku iya kallo kallon sa a kasan wannan rubutu.
Chakwakiya da take tafe da yan kallo itace mutuwar Mahmud wadda da yawa mutane suke jin haushin hakan sabdi suna ganin kaman shine Film din amma ya akai Darakta zaice ya mutu a shirin.
Yau zaku ganewa idonki mezai faru da nutuwar Mahmud, domin kuwa duk wanda ya gani zai mamakin abun ku dannan domin ganin yadda shirin zai kaya.
Advertising
Advertising