Advertising
Advertising
Labarai

Subahanalla wata budurwa ta tonawa wasu daga cikin ‘Yam matan TikTok asiri akan abin da sukewa sanari

An sami wata budurwa wanda ta bawa ‘yan uwanta mata shawara akan samarin yanzu, wanda wannan takasance jaruma a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood.

Advertising

Jarumar ta wallafa wata bidiyo a shafin nata na dandalin TikTok inda a cikin bidiyon take cewa, ya kamata ‘Yam matan yanzu su san cewa suna da tsari sanann kuma kada budurwa taga wani kyakyawan saurayi ta nuna tana san sa to hakan zai janyo mata wulakanci.

Sannan kuma jarumar ta bawa ‘Yam mata da yawa shawara wanda suke wallafa bidiyon su a dandalin TikTok ba basu dace ba, domin idan suka cigaba da abin da suke aikatawa to zasu wulakanta a idan mutanen Duniya.

Jarumar tayi bayani sosai a cikin bidiyon data wallafa akan wasu daga cikin ‘Yam matan da suke aikata abubuwan da basu dace ba a dandalin TikTok, kamar yadda zakuji bayanin nata a cikin bidiyon.

Advertising

Ga bidiiyon nan domin ku kalla kuji bayanin da wannan jarumar take.

https://youtu.be/YYAgpMDQGq8

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button