Labarai

Yadda zaku gane Matan auren da suke aikata zina ba tare da sanin Mazajen su ba, Dr Abdallah Gadon Kaya

Babban Malamin addinin Musulinci Dr, Abdullahi Umar Gadon kaya yayi cikekken bayani akan Matan auren da suke aikata zina wanda kuma da wahala Mutun ya gane suna akiata wannan zinar.

Sannan kuma Malamin addinin ya bada wani labari akan wata matar aure da take cin amanar Mijin ta hanyar aikata lalata da wani mutum wanda ya kasance abokin Mijin nata ne.

Kamar yadda kuka sani da dama akwai Matar auren da suke cin amanar Mazajen su ta hanyar yin mu’amala irin ta aure da wasu abokan mazajen su, domin ansha kama irin wadannan mutanen da dama.

Domin a kwanakin baya ma mun sami labari akan wani mutumi wanda yaje gidan abokin sa da niyyar yin lalata da Matar sa, amma sai matar taki yar da har ma take sanar da Mijin nata cewa abokin sa yana zuwa har gidan domin suyi lalata.

Wanda daga baya Mijin Matar ta kama abokin nasa hannu da hannu yaje yin lalata da matar tasa inda nan take suka fara hukunta shi.

Domin kuji bayanin da Dr, Abdallah Gadon kaya yake akan Matan auren da suke aikata zina ba tare da sanin Mazajen su ba, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://youtu.be/tooRFv-m80I

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button