Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An bayyana jaruman shirin Labarina guda 5 wanda sukayi nasarar zama zakakuran jaruamai kuma ake kwatance da su a Duniya

Kamar yadda kuka sani shirin Labrina mai dogon zango ya sami daukaka a wajan Miliyoyin al’umma dake Arewacin Nageriya, wanda a yanzu daukakat shirin ta kai wani matsayi da ake kwatance da shi a shirin Fin-Finan Masana’antar kannywood.

Advertising

Sannan kuma shirin Labarina ya sami Jaruman da suka tsatsowa da shirin martabar sa a wajan jama’a masu kallon shirin, domin a yanzu wadan nan Jaruma sune ake kwatanci dasu a matsayin wanda suka yi tashe a masana’antar kannywood.

A cikin wata bidiyo wanda “Tashar Gaskiya24 Tv” dake kan dandalin Youtube ta bayyana wasu Jaruman shirin Labarina a matsayin wadanda suka kware wajan nuna Acting din da aka basu a shirin Fina-Finan Kannywood, musamman shirin Labarina domin anfi haska su a ciki.

A yanzu haka an gudanar da wani zabe da aka tantance Jaruman da suka fi nuan Acting din da aka basua a cikin shirin Labarina, sannan kuma da Jaruman da suka fi yawan masoya a shafukan su na sada zumunta.

Advertising

Bayan wannan zaben da aka gudanar an tantance wanda yayi na 1 da kuma na 2 har zuwa kan na 5, kamar yadda kalla kuma kuji a cikin bidiyon da muka ajiye a kasa.

Ga bidiyon nan kai tsaye domin ku kalla kuji sauran bayani a ciki.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button