Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruma Laila ta shirin Labarina ta bayyana wasu al’amura game da rayuwarta daba kowane ya san su ba a shirar da akayi da ita

Kamar yadda kuka sani Maryam Wazeery ficacciyar jaruma ce a cikin shirin Labarin mai dogin zango wanda ma ake kiran ta da Laila a cikin shirin Labarina mai dogon zangon.

Advertising

Jaruma Laila wato Maryam Wazeery tana burge jama’ a masu kallon shirin Labarina sabida yadda take taka rawar gani a cikin shirin, sannan kuma take gudanar da harkokin ta cikin tsari da salo.

A wata wata bidiyo da aka yi shira da jaruka Laila ta bayyana tarihin rayuwar ta tare da wasu al’amura da suka faru a cikin rayuwar ta, sannan a lokacin da ake tattaunawa da jaruma Laila ta bada cikekkiyar amsa akan wasu tambayoyi da aka mata.

Maryam Wazeery wato Laila Labarina ta bayyanawa al’ummar ainahin asalin ta sannan kuma ta bayyana hanyoyin da tabi har ta sami shiga harkar Fim da kuma sana’ar da take gudanarwa, kamar yadda zakuji daga bakin ta a cikin bidiyon da zaku kalla a kasa.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayani dag bakin jaruma Laila ta shirin Labarina a shirar da aka yi da ita.

https://youtu.be/otydtKO-GKI

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button