Labaran Kannywood
Mutane biyu masu ban mamaki a masana’antar kannywood wanda idan aka rasa su harka ta lalace.
Mutane masu hanun kyauta a masana’antar kannywood wanda har zuwa yau an kasa samun mutane irin su a masana’antar kannywood din.
Advertising
kaman yadda kuka sani dai Masana’antar Kannywood babba ce cikin Masana’antun shirya fina finai a Nigeria.
A jiya ne muke samun wani labarin a game da Rashin lafiya Sani Garba SK wanda hakan mun samu labarin daga Mufeeda Rasheed cewar jarumar kannywood Hadiza Gabon ta bashi naira 250 a game da rashin lafiyar sa, Sanan Abdulamart mai kwashewa ya dauki nauyin rashin lafiyar tasa.
Ga abin da Maufeeda Rasheed din ta wallafa a shafin nata.
Advertising
Advertising