Advertising
Advertising
Labarai

Subahanallahi wata Budurwa ta kama Mahaifiyar ta tare da Boka suna Zina akan wani aiki da Bokan zai mata

Asirin wani kasirgumin Boka da wasu ‘Yam mata ya tonu inda ‘Yam matan sukaje wajan Bokan domin yayi musu wani aiki da zasu sami kudi.

Advertising

Bokan ya bukaci Matar farko da taje wajan nasa da ta samo ‘Yam mata guda biyu domin a hada su su uku 3 sannan ayi musu aikin.

Inda Bokan ya sanar dasu cewa: Zaije gidan su yayi kwanaki tara 9 yana zina da su, inda kowacce a cikin su zai yi kwana uku 3 a wajan ta suna zina.

Akwai wata yarinya da Bokan yayi nasarar shawowa kan abokiyar ta amma sai daya daga cikin abokan nata taki amincewa, inda daga bisani ta tonawa Bokan asiri tare da wadan nan abokan nata.

Advertising

Kamar yadda wani mutumi mai suna Haruna Cizo-Germany ya bayyanan cewa, Budurwar ce ta kama mahaifiyar ta suna zina da Bokan, kamar yadda zakuji daga bakin sa a cikin bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://www.instagram.com/tv/CWYwff-DJAg/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button