Advertising
Advertising
Uncategory

Turkashi: Wani matashi ya saci wayar babar sa ya turawa mawaki Davido kudin makarantar sa.

Wani matashi dan adalin jarin lagos ya aikawa da fitaccen mawakin nan Davido da yay sanarwa a shekaran jiya cewar masoya sa da abokan arziki su hada masa kudi.

Advertising

Matashin ya saci wayar mahaifiyar sa ya turawa mawaki Davido kudin makarantar sa wato ‘Shcool fees’ A matsayin gudin mawar sa. Mawakin ya samu kudi a asusun sa kimanin miliyan dari da arba’in cikin yan wasu awanni.

An hora matashin dayay wannan danyen aiki na turawa mawakin kudin makarantar sa. Zaku iya kallon wannan video a kasan wannan rubutun.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button