Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu-Yanzu An bayyana gaskiyar al’amari akan Rasuwar Jarumin Kannywood Sani Garba SK

Kamar yadda kuka sani jarumin masana’antar kannywood Sani Garba SK yana fama da rashin lafiyar da wasu ke tsammanin ko ajalin sa ne yazo, duba da yadda rashin lafiyar tasa ke kara tsamari a wannan karon.

Advertising

Sai a jiya kuma wani labari ya bulla akan cewa: Jarumin Sani Garba SK ya Rasu inda wannan labarin yake yawo a Kafafan sada zumunta ana cewa, Allah ya yiwa Jarumin Masana’antar Kannywood Rasuwa wato Sani Garba SK.

Nan da nan abin kamar wasa sai wannan labarin Rasuwa Jarumin ya Karade Shafukan sada zumunta, shin ko menene gaskiyar al’amari akan Rasuwar Jarumi Sani Garba SK da ake yadawa a Kafafan sada zumunta?.

Shi dai Jarumi Sani Garba SK ba boyayye bane yawancin mutane sun san shi musamman da ya kasan ce Jarumi a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, inda yana daya daga cikin tsofaffin Jaruma a Masana’antar wanda a yanzu yake fama da ciwon Siga da kuma ciwon Hanta.

Advertising

Domin kuji cikekken labari akan rade-raden da jama’a suke na cewa Jarumi Sani Garba SK ya Rasu sai ku kalli bidiyon dake kasa, domin ta haka ne zakuji al’amari da gaske ne ko karya ne labarin Rasuwar tasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken labari akan mutuwar Jarumi Sani Garba SK.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button