Yan Mata masu rawa da duwawu a dandalin TikTok ku saurari masifar da zata same ku zuwa nan gaba
Kamar yadda kuka sani a yanzu an samar da wata manhaja mai suna TikTok wanda yawancin ‘Yam mata suke dora bidiyoyin da basu bace a cikin manhajar.
Sai dai wannan manhajar TikTok din da aka samar da ita a yanzu ta bijirowa da ‘Yayan Hausa wani sabon salo ko kuma muce wata sabuwar musifa, wanda badakalar da ake a wannan manhajar ta TikTok zata ita kaiwa ‘Yayan Haisawa ga halaka musamman ‘Yaya mata.
A cikin wata bidiyon da muka samu daga tashar “Dalatopnews” dake kan manhajar, Youtube munji yadda babban Malamin addini yake bayani akan ‘Yam matan da suke juya mazaunan su domin ku taba hankulan masu kallo.
Sannan kuma da yawa daga cikin masu yin wannan rawar ta juya mazaunan ‘Yayan Hausawa sunfi yawa domin sune suka saka irin wadan nan bidiyoyin domin Dumiya tasan dasu, kuma da nufin adan cewa sun mallaki wai abu da zasu tada hankulan ‘Yaya Maza.
Domin kuji cikekken bayani akan abin da Malamin addinin yake fad sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.