Subahanallahi: Wani Likita ya mutu yana kukan Dan Jariri sabida cikin da yayi ta zubarwa Mata yana kisan rai
Kamar yadda kuka sani rashin imani a wannan zamani ya fara yawaita domin akan kudi babu abin da wasu mutanen bazasu yi ba, kama daga kisan rai da dai abubuwa da dama.
To a yau ne muka ci karo da wata bidiyon wanda tashar “Tsakar gida” dake kan manhahar Youtube ta wallafa bidiyon, inda a cikin bidiyon muka labarin abin al’ajabi akan wani Likita da ya mutu yana kukan Dan Jariri.
A cikin bidiyon munga wani Malamin addini inda yake bayani akan wani Likita wanda ya mutu yana kukan Dan Jariri, Malamin yake bayyanawa al’umma cewa Jaririn da wannan Likitan ya kashe yayin da suke ciki kafin a haife su sune suke zuwa masa a fatalwa suna masa gizo.
Sannan kuma Jaririn basu daina zuwa masa a fatalwar suna tsorata shi ba har sai da ya haukace sannan kuma ya mutu yana kukan Dan Jariri, sannan kuma Malamin ya amsa wata tambaya da wani mutumi ya masa akan zubda cikin da ya yiwa wasu mata.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Malamin.