Labaran Kannywood
Aure yazo kusa: Kalli Zafafan Hotunan Auren Alhaji Badamasi da zankadedoyar Budurwar sa Junaidiyya, Gidan Badamasi
Kamar yadda kuka sani shirin Gidan Badamasi shiri ne mai dogon zango wanda yake zuwa muku a duk sati wanda Tashar Arewa24 take haskawa, a cikin shirin ana wata cakwakiyar soyayya tsakanin Alhaji Badamasi da kuma wata yarinya mai suna Junaidiyya.
Advertising
Wanda soyayyar nan tasu ta dauki hankulan Jama’a da dama duba da yadda suke wallafa zafafan hotunan su kamar da gaske auren za’a yi, wanda a kwanakin baya ma sun wallafa wasu hotunan su da suka dauki hankulan Jama’a kafin wannan.
To a yau ma Alhaji Badamasi da zankadediyar Budurwar sa Junaidiyya sun wallafa wasu zafafan hotunan da suka dauki Hankulan Jama’a da dama, wanda ake tunan auren nasu yazo kuda domin hotunan da suka dauka sun fi nada kyau da tsari.
Ga hotunan a kada domin ku kalla.
Advertising
Advertising