Labaran Kannywood

Kalli kadan daga cikin shirin Labarina Season 4 Episode 8 wanda za’a haska satin nan

Labarina shiri ne mai dogom zango wanda yake zuwa muku a duk sati daga Tashar Arewa24 da kuma Tashar Saira Movies dake kan manhajar Youtube.

kamar yadda kuka sani kafin a haska shirin Labarina akan yanko wani waje daga cikin wanda zai dauki hankulan Jama’a masu kallo, domin a ja hankalin su kafin a haska gundarin shirin.

To a yau ma an yanko wani kadan daga cikin shirin Labarina wanda ya dauki hankulan Jama’a masu kallo sannan kuma suke marmarin shirin tun kafin lokacin haska shi yayi, sannan masu kallon sun tababbatar da shirin Labarina wanda za’a haska wannan satin zai yi kyau sosai.

A wannan satin dai za’a haska shirin Labarina zango na hudu 4 fita ta takwas, wanda a turance ake kira da Season 4 Episode 8.

Ga kadan daag cikin shirin Labarina zango na hudu 4 fita ta takwas wato Season 4 Episode 8.

Kalli kadan daga cikin bidiyon shirin Labarina Season 4 Episode 8.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button