Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Na fuskanci kalubale da cece-kice akan wakar dana rera ta Dawo-Dawo a shirin Labarina, cewar Nazir Sarkin Waka

Shahararran Mawakin Masana’antar Kannywood Nair M Ahmad wanda kowa yafi sanin sa da Nairu Sarkin Waka yayi shira da gidan Jaridar BBC Hausa, akan wata waka da suka rera shi da Jaruma Nafisa Abdullahi a cikin shirin Labarina mai dogon zango wato “Dawo Dawo”.

Advertising

Wakar “Dawo Dawo” wanda Naziru Sakin Waka tare sa Nafisa Abdullahi suka rera ra dauki hankulan Jama’a da dama, duba da yadda wakar tayi dai-dai da wani sashe a cikin shirin Labarina mai dogon zango.

Naziru M Ahmad wato Sarkin Waka ya bayyana cewa: Babban kalubalen da ya fuskanta a wakar sa ta “Dawo Dawo” shine bayan an kammala yin wakar sai kuma wani darawo ya sake Comuter da wakar take ciki.

Inda ya bayyana cewa: Sun sha wahala matuka kafin su sami damar karfar wannan Computer a hannun barawon, wanda sun sha fama sannan Allah ya taimaka Computer ta dawo wajan su.

Advertising

Sannan kuma Nazir Sarkin Waka ya bayyana cewa: Babu wakar da ya fi jin dadin ta sama da wakar da tayi tashe a yanzu wati wakar “Dawo Dawo”.

Domin kuji cikekken bayani daga bakin Mawaki Nazur Sakin Waka sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button