Wakokin Hausa
Salim Smart – Mafarkinmu ft Hairat Abdullahi.
Fitaccen mawaki Hausa wanda ludaninya ke kan dawo a wanan zamani Salim Smart ya sake sakar muku wata sabuwar waka mai taken Suna “Mafarkinmu“.
Advertising
Sabuwar wakar mafarkinmu waka da Fasihin mawaki Salim Smart suka rera shida mawakiya Hairat Abdullahi.
jaruman mawakan biyu sunyi fice wajen rera wakokin soyayya, idan baku mantaba ko a yan kwanakin nan suni wata waka wadda ta shahara a yanzu ta cikin film din Labarina Mai suna Kaddarar rayiwa.
Mawakan biyu sun kwana biyu suna waka sai dai mutane basu san suba kasan cewar basu suke fitowa a Bidiyon wakonkin suba.
Advertising
zaku iya jin sabuwar wakar tasu mai suna Mafarkinmu a kasan wannan rubutun.
Advertising