Sharri ne kawai aka yimin bani nayiwa Jarumi Sani Garba SK asiri ba, cewar Jaruma Zainab Sambisa
Ficacciyar mawakiyar nan Zainab wacce aka sanin ta da Zainab Sambisa wanda take yarinya ga Yamu Baba wanda aka fi sanin sa da Sani Liyaliya, ta bayyana cewa sharri kawai aka yi mata na akan cewa ita ta yiwa Jarumi Sani Garba SK asiri.
Kamar yadda kowa ya sani Jaruma Zainab Sambisa bata fiye fitowa a shiriin Fina-Finan Masana’antar Kannywoid ba, sai dai a bidiyon wakokin da suke yi tare da maigidan nata wato Sani Liyaliya.
Inda har ma takai ga jarumar ba kowa ne ya santa a Masana’anyar Kannywood din ba sai dai wasu ‘Yam tsirarin mutane sabida har yanzu bata fara bayyana a cikin shirin Fina-Finai ba.
A cikin bidiyon zakuji yadda Jaruma Zainab Sambisa tayi cikekken bayani game da sharrin da take cewa anyi mata na cewa ita tayiwa Jarumi Sani Garba SK asiri.
Inda ta ta bayyana gaskiyar al’amari akan zargin nata da wasu mutanen suke akan ita ta aikata wannan abin.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Jaruma Zainab Sambisa.