Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Taimakon da al’umma suka yiwa Jarumi Sani Garba SK akan rashin lafiyar sa da kuma abokan sana’ar sa yana neman zama cece-kuce

Kamar yadda kuka sani Jarumin Masana’antar Kannywood Sani Garba SK yana fama da rashin lafiya wanda har yake neman taimako daga wajan abokan sana’ar sa da kuma sauran al’umma.

Advertising

To a yanzu kuma akan rashin lafiyar da Jarumi Sani Garba SK yake fama da ita tana neman zama abin cece-kuce da maganganu daban-daban, akan taimakon da abokan sana’ar tasa sukayi inda abin yake neman zama tada jijiyar wuya.

Inda wata matashiya mai suna Mufeeda Rasheed wanda take take yawa wallafa rubutu a shafin na sada zumunta Instagram, a yanzu take kalubalantar Masana’antar Kannywood tare sa Jarumin Sani Garba SK wanda yake fama da rashin lafiya a yanzu.

Ga dai abin da Mufeed Rasheed ta ruhuta akan kalubalantar Masana’antar Kannywood da take tare da Jarumi Sani Garba SK.

Advertising

Bayan na kalli bidiyo me kama da titsiye da akai kan Sani SK aji zan jin dadi na kara cigaba da son jin akan wannan taqadama din da wanda zan bar Mutane suyi alkalanci.

After contacting different mutane sena samu labarin cewa dan de dawainiyah da shi industry tana yi ba lefi kuma da kansa yana da yadda yake contacting din wasu daga cikin manyan celebrities mata kamar su gabon da fauziyah d sulaiman da tsamiyah suna taimaka masa dede gargwado.

Dan da idon naga recipe din transaction din gabon 150k da 250k sannan kuma fauziyah ta dauki nauyin karatun yaransa guda biyu toh Allah ya saka musu da alkhairi
Kwanakin baya akwai wani dan siyasa da yaje gidan sk ya dauki nauyi sa wanda kuma har yanzu idan yaje hospital suna kulla dashi.

Kwanakin baya akwai wani dan siyasa da yaje gidan sk ya dauki nauyin sa wanda kuma har yanzu idan yaje hospital suna kulla dashi.

Sai dai kuma mu duba muga shi sani garba sk ba me karfi ba ne Gashi kuma yana fama da ciwuwuka masu cin kudi da tsarabe tsarabe Ga iyalai me lafia ma awannan marar ya ya cika bare mara lafiya a yadda rayuwa tayi tsada wannan maggi da ake amfani dashi yakoma naira 20 sugar kai komai da komai na rayuwa yayi tsada.

Tayaya kuke expecting mara lafia ze ciyar da iyalansa ?
Laifin sk daya da baya fito wa yace wane da wane sun taimaka masa ya gode, wanda ubangiji ma da kansa yake cewa wanda ya gode min zan kara masa
Bayan nayi post dina akan a taimaka wa sk mutane da dama sun taimaka masa.

Se kuma kash yan bani na’iya masu yawo da slippers a shoprite sukai caaaa akai wai duk wanda ya taimakawa sk yayi riyah hmmm imagine dan Allah in kai baza ka taimaka ba kabar wanda zasu taimaka masa su taimaka masa.

Dade kaje kana discouraging masu taimakawa ba saboda Allah meanwhile idan an taimaka wa sk ba faduwa bace baya ga gudumawar daya bawa industry din koba industry ma ai dan uwanmu ne musulmi Bissalam.

Yours faithfully yar kasa me abun mamaki.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button