Wakokin Hausa

ALI JITA – NA JANJE.

Hamshakin mawaki wanda ake ji dashi wajen rera muku wakokin soyayya na amare Ali jita ya sakar muku sabuwar wakar sa mai taken suna NA JANJE.

Mawakin yayi fice matuka wajen rera wakoki masu dadi. musam man wakar amare.

Idan baku manta ba mawakin ya saki wata wakarsa a kwanan baya mai suna Rukayya da kuma labarin duniya. wakokin sunyi suna matuka kasan cewar sunyi ma’ana.

zaku iya saurarar wakar ko kuma kuyi Download dinta. Ku cigaba da bibiyar mu don samu sabin wakoki Mungode.

ALI JITA – NA JANJE.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button