Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumi Ali Nuhu ya fadi wata magana mai mushimmanci data ratsa mutane akan wasu Mawakan Kannywood na yanzu

Jarumin Masana’antar Kannywood wanda ake masa lakabi da darki wato Ali Nuhu ya bawa wasu daga cikin Mawakan Masana’antar Kannywood shawara, musamman Mawaka masu tasowa a yanzu wanda idan suka wannan shawarar tasa zasu iya cimma gaci cikin yardar Allah

Advertising

Jarumi Ali Nuhu ya bada shawarar ne a wani shirin yanar gizo da Ali Artwork yake yi an kaddamar da kundin wakoki na wani Mawaki mai suna A Wanba, inda suke gayyatar Mutane daban-daban domin tattaunawa da su akan kudin wakokin.

To a cikin tattaunawar ne Ali Artwork yake tambayar Jarumi Ali Nuhu kan cewa, wace shawara zai bawa Mawaka musammam ma a Mawakan wannan zamanin, inda a yanzu kuma zamu hada ku da tattaunawar domin kuji irin shawarar da Jarumi Ali Nuhu ya bawa Mawakan.

Domin kuji tattaunawar da aka yi da Jarumi Ali Nuhu akan shawarar da ya bawa Mawakan yanzu masu tasowa a Masana’antar Kannywood domin su cimma gaci, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/AQlw8_gLVL0

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button