Wakokin Hausa

Kasheepu amjad ft Hamisu breaker – Ta breaker (official audio) 2021.

Fitattun mawakin Hausa kasheepu amjad da Hamisu Breaker sun saki sabuwar wakar su mai taken suna “Ta Breaker” Mawakan sun shahara wajen rera wakoki masu dadi musamman na soyayya.

Hamisu Breaker da Kasheepu sun saki wannan waka a ranar 18 ga watan Nuwamba 2021.

Wannan waka sunyita ne akan wata budirwa, zaku iya saurara ko dakko wannan waka ta hanyar dannawa akan ta ko kuma Download.

Kasheepu amjad ft Hamisu breaker – Ta breaker (official audio) 2021.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button