Advertising
Advertising
Labarai

Ku saurari Wa’azi mai ratsa zuciya daga bakin “Dr Sani R. Lemu” akan zagin da ‘Yan Bidi’a suke yiwa Malam Sunnah

Bayan nayi wani rubutu jiya naga wasu sun karyata maganar dana fada inda suke danganta abij da cewa, ina so a zagi Malamam Sunnah kamar yadda kamar yadda ake zagin “Dr Jalo.

Advertising

To gaskiyar magana ban gane ba shin ‘Yan Budi’a zasu zagi wani malami sai mu kuma muki yada Hadisin Annabi Muhammad (S.A.W), kuma indai haka ne ku saka Malamn ku su daima karantowa Hadisin da yake cewa.

Duk Bidi’a Bata ce kuma duk bata makomarta wuta.

Ga Maulidi ai shi kam kacokan akan Annabi akeyi meya hana ku tarayya dasu ko ja baki kuyi shiru ai shi kam babu Hadisin daya hana yinsa, amma anyi ittifakin Bidi’a ne kuma kowani shekara kuna babatu akai amma yau ga Hadisi sahihi.

Advertising

Yana Muslim da wasu manyan littattafai kawai dan Malamin ku bai fahimta dai dai ba sai ku hau Youtube kuyi ta rashin kunya da babatu akan Dr Jalo Jalingo Kunji yan rainin wayo.

Koda yake Dr Sani ya gama magana ya nunar a zancen sa cewa duk masu babatu yan bid’a ne.

Ku danna Link din dake kasa domin kuji cikeken bayani daga bakin Malamin.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://www.facebook.com/muhammadismailali38/videos/610396086949555/?app=fbl

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button