Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu Bidiyon Jarumi Sadik Sani Sadik ta bayyana inda yake rawar iskanci da fitsara tare da wata Budurwa

Ficaccan Jarumin Masana’antar Kannywood Sadik Sani Sadik ya bayyana a cikin waa bidiyo wanda kowa yayi mamakin ganin sa a cikin wannan bidiyon, inda aka Jarumin yana rawar da bata dace ba.

Advertising

Kamar yadda M13 Novel dake kan manhajar Youtube suka wallafa bidiyon nasa anga Jarumi Sadik Sani Sadik yana rawar rashin daraja da wata Budurwa, inda nan take aka fara cece-kuce akan bidiyon.

Da ganin wannan Budurwar da suke yin rawar tare ita ma ba ‘yar arziki bace domin kayan dake jikinta ma ba na mutunci bane duk gadon bayanta yana waje kowa yana kallo.

Rawar da suka yi wanda har suke kokarin gamewa da junan su shine ma yafi daukar hankulan jama’a da dama, musamman yadda kowa yake ganin Jarumi Sadik Sani Sadik da auren sa amma yake aikata wannan rawar iskancin tare da Budurwar.

Advertising

A lokacin da suke wannan rawar iskancin tare da Budurwar anji Mutane suna ihu inda ake tunanin ko a gidan wasa ma suke wannan rawar iskancin, wanda dama a gidan wasa aka saba ganin irin wannan rawar iskancin da Jarumi Sadik Sani Sadik yake shi da Budurwar.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuga irin rawar iskancin da Jarumi Sadik Sani Sadik yake tare da wata Budurwa.

https://youtu.be/Vo8PU9Puq30

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button