Advertising
Advertising
Labarai

Da’a bani kyautar Naira Miliyan goma 10M gara a Auramin Jaruma Hadiza Gabon, cewar wani Matashi mai suna Mai Kalamai

Da Abani Kyautar Naira Miliyan 10, Gwanda A Aura Min Jarumar Kannywood Hadiza Gabon in jini
✍️Mai Kalamai
.

Advertising

Wani Matashi wanda yake amfani da kafar sada zumunta ta Facebook ya bayyana wani al’amari wanda Jama’a da dama suka yi mamakin abin da ya bayyana game da wata Jarumar Masana’antar Kannywood.

Matashin wanda ake masa lakabi da “Mai Kalamai” ya bayyana cewa, yafu bukatar ya Auri Jarumar Masana’antar Kannywood Hadiza Gabon, da a bashi kyautar Naira Miliyan Goma 10M.

Bayan wannan wallafar da matashin yayi a shafin nasa na sada zumunta Facebook, nan take Jama’a suka fara tofa albarkacin bakin su akan al’amarin, kamar yadda zakuga abin da suka fara a kasa.

Advertising

Ga kadan daga cikin martanin da Jama’a suka yi akan wannan wallafar da Matashin Mai Kalamai ya wallafa a shafin sa na sada zumunta Facebook.

@Sadiq Rabiu Ahmad :Marasa lafiya na gida dana abisiti Allah Ya Basu Lafiya.

@umarfaruq abubakar: Yes kuma haka ne ra,ayi riga kowa da irin tasa, Ni kam miliyan goma nan tafi.

@Bashir Isah jere : Pantami zai pantama da Kai kuwa
Ka kiyayi muradi Malamai, Yazzu za ka kwana kwanjirko.

@muhammad siraj Ibrahim tiga:Wannan post ɗin da kuke karantawa xawiyyar shehi Falalu ce ta ɗauki nauyin kawo muku.

@isah abdullahi dankane :Ance Sanyi ya fara a yankin ku?.

@umar zara comrade:Khairaat Imaam Khairaat Imaam Auta dama haryanzu mai Mai Kalamai Bai warke ba?.

@khairat imaam khairaat imaam: Baigama shan maganinsaba yagudu.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button