Advertising
Advertising
Labarai

Jami’an tsaro sun kama wata Mata mai suna Fatima Lawali da laifin kaiwa ‘Yan Bindiga Harsashi da Bindiga daga Sokoto zuwa Zamfara

A cikin wata bidiyo da muka samu daga Tashar Gidan Labarai dake kan mangajar Youtube, inda aka kama wata mata mai suna Fatima Lawali da take kaiwa ‘Yan Bindiga Harsashi a Zamfara.

Advertising

Bayan matar tana kaiwa ‘Yan Bindigar Harsashin Allah ya tona mata asirin ta Jami’an tsaro suka kamata sannan kuma suka sami wata Bindiga a wajan ta mai kirar AK 47.

Matar mai sgekara 30 Jami’a tsaron sun kamata dauke da Harsashe masu tarin yawa wanda take yin safarar su ga wani babban Dan ta’adda mai suna Ado Aleiro.

Bayan kama matar da Jami’an tsaro suka yi tayi cikekken bayani akan abin da take aikatawa, wanda matar tana da ‘Yaya takwas 8 inda take sa zama a Garin Gada dake Jigar Sokoto zuwa Zamfara.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayanin da Matar take bayan Jami’an tsaro sun kamata.

https://youtu.be/Xn1gnUr9NRk

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button