Advertising
Advertising
Labarai

Yadda wata Mata ta kama Mijin ta cikin dare yana lalata da ‘yayyan sa Mata

Zaka ga mutane suna yawo cikin Riga kamar na gari amma zaluncinsu ko fir’auna bai yi ba, ace ka rasa Wanda zaka yi lalata da su sai yayanka kanana kuma ta baya wacce irin duniya muke ciki.

Advertising

Kullum sai ya kawowa matarsa shayi da daddare ashe maganin bacci yake sawa a ciki yana lalata da yaransa, rannan ba ta sha shayin ba ta yi bacci, cikin dare ta farka ta kamashi ya toshe bakin babbar yar shekara biyar yana amfani da ita yarinyar tana kuka tana bata so.

Bayan an je gurin yan sanda da asibiti aka tabbatar ya lalata yaransa duka biyun, amma Alhamdulillah yanzu haka yana gaban kotu
kuma ya amsa Iaifinsa an kai ajiyarsa gidan Gyaran hali, amma ya na yiwa matar barazana ya ce indai kudi na aiki sai ya fito ya yi maganinta.

Matar tana cikin tashin hankali da flrgici
kasancewarta marainiya ba uba ba uwa, tace kullum tana cikin fargaba da tsoron kar ya fito.

Advertising

Tana rokon al’umma ku taimaka mata da gurin zama ko abun da zata kama haya, domin dole tabar gidansa ga babu abinci ga yaran nata babu Iaflya ga Wanda za su taimaka mata za su iya tura taimakonsu ta account dinmu.

0109299375 Diamond/acces bank, Creative Helping Needy Foundation ko 0127121207 Gt bank Fauziyya DanIadi Sulaiman.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button