Labaran Kannywood
Tirkashi: Wani masoyin nura m inuwa ya saki matarsa sabida soyayyar sa.
Wani baban al’amari wanda ba’a taba samuba a Kannywood, wani bafulatani ya saki matar sa sabida son da yakewa Jarumin kannywood Nura M Inuwa.
Advertising
Abin mamaki baya karewa wani bafulatani masoyin Nura M Inuwa ya kasa shaidawa jarumin irin san da yake masa. ya kuma shaida cewa akan nura m inuwa zai iya rasa rayiwarsa.
Zaku iya kallon cikaken Bidiyon bafulatanin tare da fitacen mawakin Nura M Inuwa.
Irin wanan kalamai basune farauba a wajen masoyan yan Film, idan baku mantaba ko a kwanan baya wani matashi yasah guba saboda jaruma Maryam Yahaya.
Advertising
Advertising