Advertising
Advertising
Labarai

An bayyana wasu Kasashe guda 10 da suka fi yawan ‘Yan Damfara a duk fadin Duniya wanda Nageriya tana daya daga ciki

Kamar yadda kuka sani damfara ta zama ruwan dare a wannan zamani da muke ciki amma sai dai hanyoyin damfarar sun kasu daban-daban, duba da yadda wannan zamanin yazo da salo kala-kala.

Advertising

A wani bincike da aka yi an fidda jerin wasu kasashe guda Goma wanda suka fi hadari a fagen damfara a duk fadin Duniya.

To a yau kuma Tashar “Gaskiya24 Tv” dake kan manhajar Youtube ta wallafa wasu Kasashe guda Goma 10 wanda suka fi yawan ‘Yan Damfara, da kuma dalilin da yasa suke wannan Damfarar har ma da yadda ake koyar da yin Damfarar.

A cikin bidiyon da Tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa zakuga yadda suka jero Kasashen da suke da Yawan ‘Yan Damfara, wanda har ake misali da su a kaf Kasashen Duniya baki daya.

Advertising

Domin kuji cikekken bayani akan wadan nan Kasahen guda Goma 10 da suke da Yawan ‘Yan Damfara, sai ku kalli bidiyon dake kasa wanda Tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button