Labaran Kannywood
Yadda Mahaifiyar Abba El-mustapha da ‘yan uwansa suke taya shi murna samun shugabanci a kannywood
Yadda Mahaifiyar Abba El-mustapha da 'yan uwansa suke taya shi murna samun shugabanci a kannywood
Abba Elmustapha shine wanda Allah ya baiwa nagoracin Executive security shugaban hukumar tace fina finai a jihar kano da mai girma Gwamnan Abba Kabir Yusuf wanda aka fi kira da Abba gida gida ya nada.
Advertising
Abba Elmustapha ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta ida ya rubuta.
“ABBA DAN GWAGWGO
S A I G O D I Y A
Advertising
#abbanaabba2027”
Yan uwa da abokan arziki sun taya shi murna tare da yiwa mahaifinsa addu’a.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.
Advertising