Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Shirin Film din labarina ya lalace cewar wani matashi daya bada hujojinsa.

Ana tsaka da shirin LABARINA mai dogon zango kuma mai farin jini wasu abubuwa marasa dadi sukai ta faruwa.

Advertising

Kwatsam sai mukaji labari cewa nafisa abdullahi da nuhu abdullahi suka ce sun daina fitowa acikin shirin sakamakon wata matsala da suka samu, Ita kuma laila wato maryam waziri tayi aure cewar matashin mai suna Farouq Abdullahi.

Ita laila an kawar da ita ta hanyar cewa ta tafi karatu kasar waje wanda hakan ya bada damar kawar da ita, Shi kuma mahmood wato Nuhu Abdullahi an rufe babinsa ne aka ce ya mutu.

Nafisa abdullahi wanda itace jigo a labarin ita kuma an bada sanarwar cewa an saceta tana hannun yan kidmashin.

Advertising

To yanzu ya kuke ganin chanzawar aqala da salon labarin zai kasance a matsayin ku na masu kallo?

Lallai dole a jinjinawa basirar marubuchin labarin domin yadda cikin sauki da kuma kwarewa yayi kokari wajen ganin ya murza akalar labarin zuwa wani labari daban

Wanda kuma a zahiranche labarin yana daidai da halin da ake ciki Yanzu shikenan tunda Nafisa ta bar labarin binchiken yan sanda bazai taba nuna cewa an samu nasarar kubutar da ita ba?

Meyasa jarumai masu daukaka suke haka?

Shin bazai yiwu sulhu tsakanin da daractochin film din ba domin asamu ta dawo ta karasa abun da fara ba?

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button