Labarai
Allahu Akbar: Wata Amarya mai suna Hannatu Yahaya ta Rasu bayan an daura musu Aure da Angon ta
Allahu abkar Duniya labari: A yau ne muka sami labarin wata Amarya wanda ta Rasu a ranar da aka daura mata Aure da Angon ta, dama Allah ya rubutu bazata je dakin Angon nata ba.
Advertising
Amaryar mai suna Hannatu Yahaya: Allah ya dauki rayuwar tane a ranar Asabat bayan an daura musu Aure da Angonta, bayan nan ta Rasu kafin a kaita gidan Mijinta.
Advertising
Muna rokon Allah ya jinkan Hannatu Yahaya, yasa aljanna ce makomarta, mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani. Ameen.
Advertising