Kalli hotuna da bidiyon Jarumi Ali Nuhu tare da Aisha Humaira lokacin da suka je Kasar London yawan shakatawa
Kamar yadda kuka sani yawancin Jaruman Masana’antar Kannywood Maza da Mata suna yawan ziyartar Kasashen waje domin, domin yawan bude Ido da kuma shakatawa.
A yau kuma Ficaccan Jarumin Kannywood wanda Jama’a suke kiran sa sa Sarki wato “Ali Nuhu” sun ziyarci Kasar London shi da abokiyar aikin sa Aisha Humaira, domin shakatawa.
Jaruma Aisha Humaira ita ma Ficacciyar Jaruma ce a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, inda muka ga ta wallafa hotuna su tare da bidiyon da suka dauka ita da Jarumi Ali Nuhu lokacin da suke je Kasar London yawan shakatawa.
Tun a shekaran jiya ne Jarumi Ali Nuhu tare da Jaruma Aisha Humaira suka tafi Kasar London, inda Jarumi Ali Nuhu gidan kallon wasan kwallon Kafa, wanda aka buga tsakanin Arsenal da Newcastle a Birnin London.
Yayinda jiya ma da anka buga wasar Chelsea da man united a cikin gidan Chelsea wanda ita kuma ta tashi kudin doki 1-1.
Ga biidyon da hotunan Jaruman nan domin ku kalla kuga yadda suke shakatawa a Kasar London lokacin da suka tafi ziyara.