Malam Aminu Saira ya bayyana wani al’amari akan Jaruma Laila ta shirin Labarina bayan tayi Aure
A cikin wata bidiyo da muka samu daga Tashar “NAGUDU Tv” dake kan manhajar Youtube, muji wani labari dangane da Auren Jarumar shirin Labarina mai dogon zango wato Laila.
Game da korafin da Jama’a suke akan makomar Jaruma Laila ta cikin shirin Labarina game da Auren da tayi alhalin kuma sirrin bai kare ba.
Wanda a yanzu Tashar “NAGUDU TV” ta sami damar zantawa da Ficaccan Daraktan shirin Labarina Malam Aminu Saira, inda yayi cikekken bayani akan abin da duka ji da kuma mamakin da suka yi akan Jaruma Laila.
A cikin wannan bidiyon da Tahsar “NAGUDU TV” suka wallafa zakuji labari akan yadda Auren Jaruma Laila ya kadan ce da Angon nata Ficaccan dan wasan Kwallon Kafa na Kasar Nageriya Tijjani Babangida.
Domin kuji cikekken labari akan Auren Jaruma Laila ta shirin Labarina mai dogon zango tare da Angon nata Tijjani Babangida, sai ku kalli bidiyon da take kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.