Advertising
Advertising
Labarai

Wata babbar Kotu a Kasar Batswana ta halarta Auren Jinsi daya wato Madigo da Luwadi

Wata Kotu dake Batswana wanda take daukaka kara ta tabbatar da hukuncin da ya halatta yin Madigo da kuma Luwadi a shekarar 2019.

Advertising

Wasu Alkalai guda bitar 5 dake cikin kotun sune suka yanke wannan bukuncin a lokacin da suka fade bakin su, inda suke bayyana cewa haramta Auren Jinsu daya ya sadawa kundin Mulki na ‘Yancin ‘Yan Luwadi da kuma ‘Yan Madigo.

Kamar yadda a shekarar 2019 babbar Kotun Kasar ta Batswana tayi watsi da wannan dokar na cewa, sabawa kundin tsarin Mulki wacce ta shafi daurin shekara bakwai 7 ga wadan da aka kama da laifin alakar Jinsi daya.

Babbar Kotun ta bayyana cewa: Ana cutar da Dan Adam ne idan aka idan aka mayar da wasu tsiraru saniyar ware, kamar yadda shafin BBC Hausa suka ruwaito.

Advertising

Sai dai Gwamnatin Kasar ta Batswana ta dauakak kara inda take bayyana cewa, ‘Yan Kasar da dama basu amince da wannan hukuncin ba a shekarar 2019, sannan kuma Kasashen Africa da dama sun kyamaci wannan Auren Jinsi dayan.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button