Labaran Kannywood

Yadda wasu manya daga cikin Jaruman Kannywood Maza da Mata suka yi Gasar nuna Kawa a Jihar Gombe

Shahararrun jaruman Masana’antar Kannywood sun yi gasar nuna kawa a Jigar Gombe wanda suka gudanar da Bikin da suka yi a karkashin wani Kamfanin Dinki mai Duna Gidamfa, wanda yake da reshe a Jihohin Kasar Nageriya guda biyu 2 wato Jihar Kaduna da kuma Gombe.

Ficaccan Jarumi a Masana’antar Kannywood wanda ake masa lakabi da Sarki a Masana’antar wato Ali Nuhu, ya wallafa wani rubutu a shafin sa na sada zumunta Insagrma inda yake cewa.

Muna gabatar muku da gidan dinki GIDANPA da ke da reshe a Abuja da Gombe Sannan na Kano na nan tafe a wata December.

Sannan yace: Suna yin kowane irin dinki, na gargajiya, zamani da kuma yare daban daban, Sannan duk inda kake za a iya dinka maka kaya a kawo maka inda kake cikin gida Nigeria ko kasar waje.

Ku tuntubi
@gidanpacouture_gombe
@gidanpacoutureabuja
don karin bayani.

Models : @lawanahmad
@ramadanbooth @shamsu_daniya @amdaz_ @realalinuhu @officialmaryambooth @realamalumar @realkhadijayobe @real_faizah_abdullahi @habibayaliyu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button