Labarai

Wasu Sabbin Hotunan Jarumar shirin Labarina Laila tare da Mijin ta Tijjani Babangida sun dauki hankulan Jama’a

A yau ne muka sami wasu zafafan hotunan Jaruma Laila ta cikin shirin Labarina mai dogon zango tare da Mijin ta Tijjani Babaginda, an daura Auren Maryam Musa wanda aka fi sanin ta da Maryam Wazeery ko kuma Laila Labarina da da tsahon dan wasan Kwallon Kafa na Super Eagle a Jihar Kaduna a ranar Juma’a.

Bayan Auren nasu wasu zafafan hotunan su sun bayyana inda masoya da abokan arziki suka yi ta musu fatan alkairi, da fatan Allah ya basu zaman lafiya mai dorewa.

Inda a yau kuma aka sake wallafa wasu sabbin hotunan Ma’auratan wato Maryam Musa Wazerry da kuma Mijin ta Tijjani Babangida, kamar yadda zakuga sabbin hotunan nasu a kasa.

Ga hotunan nasu domin ku kalla.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button