Labarai
Allah Akbar: Rasuwar Daliban Makarantar Islamiyya ta Bagwai guda 20 bayan hatsarin Nirgin Ruwa ta girgiza Jama’a
Yanzu muka sami wani labari wanda Tashar Tsakar Gida ta wallafa akan wasu Daliban Makarantar Islamiyya da aka sallaci gawarwakin su bayan an debo su a cikin Teku.
Advertising
Inda aka sami Daliban Makarantar Islamiyyar guda ashirin wandan da suka rasu, inda aka garzaya da wasu Daliban guda Goma 10 asibiti domin a ceto rayuwar su, sannan kuma ana cigaba da neman wasu Daliban a cikin Tekun.
Muna rokon Allah ya gafartawa wadannan Daliban da suka rasu sannan muna sake rokon Allah ya kardi shahadar da suka yi, Allah yasa bakin shan wahalar su kenan, mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani. Ameen.
Ga cikekkiyar bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising