Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruma Hadiza Gabon tayi martani akan Mutumin da ya furta cewa da’a bashi Miliyan 10M gara a bashi ita

Kamar yadda wasun ku suka sani a kwanan nan wani labari ya bulla inda wani Mutumi yake bayyana cewa, da’a bashi kyautar Naira Miliyan Goma 10M kwanda kwanda a Aura masa Jaruma Hadiza Gabon.

Advertising

Wanda nan da nan a lokacin Jama’a suka fara tofa Albarkacin bakin su tare da yin cece-kuce akan lamarin, inda har ma wasu suke gamin kamar da gangan Mutumin yake fadin wannan maganar.

To bayan wannan labarin ya karade kafafan sada zumunta musamman ma kafar Facebook, sai kuma a yanzu muka sake samin wani saban labari game maganar da wannan Mutumin ya fada na cewa, da’a bashi kyautar Naira Miliyan Goma 10M kwanda a Aura mada Jaruma Hadiza Gabon.

Inda a yau Jaruma Hadiza Gabon tayi wani martani akan wannan Mutumin da ya furta cewa, da’a bashi kyautar Miliyan Goma kwanda a bashi ita wato Jaruma Hadiza Gabon din.

Advertising

Jaruma Hadiza Gabon tasa wata alama a kasan wallafar da Mutumin yayi akan ta inda alamar tana nuna cewa taji dadin wannan maganar da Mutumin yayi a kan ta, ga alamar da Jarumar tada kamar haka.

Bayan Jaruma Hadiza Gabon tada wannan tasa wannan alamar a kadan wallafar da Mutumin yayi nan da nan Jama’a fara tofa albarkacin bakin su a kai, domin Jarumar tasa alamar Love da kuma Hannu wanda hakan yana nuna cewa ta aminta da maganar Mutumin mai suna Mai Kalamai.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button