Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Ibrahim Saminu Turaki zai Angwance da wata tsaleliyar Mata
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Ibrahim Saminu Turaki zai Angwance da wata tsaleliyar Mata
A wani labarin abin farin ciki da muka samu daga shafin Daily Nigerian Hausa munji cewa, tsohon gwamnan jihar Jigawa “Alhaji Ibrahim Saminu Turaki” zai Angonce da Amaryarsa a yau Asabat.
Advertising
Majiyar Daily Nigerian Hausa ta shaida mana cewa, za’a daura auren tsohon gwamnan da Amaryar sa mai suna “Khadija Lawan” a garin Kano.
A daren jiya ne dai aka yi liyafar cin abincin dare
kuma aka rausaya, sannan aka ci kwalam da
makulashe.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising