Advertising
Advertising
Labarai

Mata ‘Yan uwan mu sun fi gamsar da mu akan Maza shi yasa muke neman mata, cewar Fati KD

Wani al’amari da ya taba zukatan Al’umma wanda ya janyo maganganu da cece-kuce a kafafan sada zumunta inda wani shafi mai suna “KBC” ya wallafa labarin wata Matar Aure, da take korafi akan cewa Mazamutar Mijin tafi karfinta sabida haka sai an raba Auren nasu.

Advertising

Wannan labarin mun same shi ne a cikin wata bidiyo wanda Tashar “Hausapro Tv” dake kan manhajar Youtube ta wallafa, inda suka bada cikekken labarin Matar a cikin bidiyon kamar yadda zaku ji idan kun kalli bidiyon dake kasa.

Sannan kuma a cikin mun tsinkayi wani labari na daban wanda wata Matashi mai suna Fati KD ta wallafa labarin inda Jama’a suka yi mata raddi kala-kala akan abin data wallafa a cikin labarin.

Domin wallafar da tayi abin kyama ne sannan kuma abu ne wanda sai marar kunya ne zai iya wallafa shi, domin Fati KD ta cire kunya ta aje a gefe inda take cewa.

Advertising

Mata ‘Yan uwan su sunfi garmar da su ma’ana abin da take nufi shi ne duk wani Namiji baya iya gamsar da su lokacin da suke Jima’a sai dai Mace ‘Yar uwar su, shi yasa suke neman Mata domin suna tarayya da su.

Domin kuji cikekken bayani akan wadan nan labaran guda biyu sai ku kalli bidiyon dake kasa wanda Tashar Hausapro Tv ta wallafa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://youtu.be/yR6SoiLkIPw

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button