Advertising
Advertising
Labarai

Shin kasan Manya-Manyan Jaruman Kannywood 4 da suka Rasu suka bar ‘Yayan su Maza da Mata cikin Maraici

Adadin yara Maza da Mata da wasu Jaruman Masana’antar Kannywood suka Rasu suka bar su.

Advertising

Kamar yadda kuka sani anyi rashe-rashe da dama a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood inda aka rasa wasu Manya-Manya daga cikin Jaruman Kannywood Maza da Mata, wanda suka dauki lambobin yabo a Masana’antar.

A yau kuma mun sani wata wallafa bidiyo daga Tashar Gaskiya24 Tv dahe kan manhajar Youtube inda suka wallafa bidiyon wasu daga cikin Jaruman Kannywood wanda suka rasu suka bar ‘Yayan su Maza da Mata.

A cikin bidiyon zaku ga yadda aka jero Jaruman da suka rasu sannan kuma ake bayani akan su da yadda rayuwar su ta kasance har Allah ya kawo ranar da suka bar Duniya.

Advertising

An wannan bidiyon da Tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa anyi bayani sosai akan Jaruman da suka rasu sannan kuma Jaruman sun kasance ba yara bane, domin kuwa duk cikin su suna da ‘Yaya manya wanda wanne daya da cikin ‘Yayan nasu ya isa yayi Aure daga Mazan har Matan.

Domin kusan wadannan Jaruman na Masana’antar Kannywood da suka Rasu suka bar ‘Yayan su sannan kuma ake yawan tunawa da su, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button