Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Amarya Hafsat Idris tayi shagalin bikin “Birthday” din ‘yar ta Nana

Amarya Hafsat Idris tayi shagalin bikin "Birthday" din 'yar ta Nana

Ficacciyar jarumar masana’antar kannywood Hafsat Idris wacce tayi aure a kwanakin baya tayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwar ‘yar ta Nana.

Advertising

A cikin wata bidiyo da tashar “Tsakar gida” ta wallafa a manhajar su ta Youtube, munga ‘yar gidan Hafsat Idris a cikin bidiyon tare da mutanen da suka halarci wajan bikin an shirya abubuwa da dama na daukar hankali a wajan.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka gudanar da shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar Nana ‘yar gidan jaruma Hafsat Idris.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button