Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda aka gudanar da shagalin Dinner Auren Jaruma Laila ta shirin LABARINA tare da Mijin ta Tijjani Babangida

Kamar yadda kuka sani anyi Auren Jarumar shirin LABARINA mai dogon zango Laila wanda a zahiri aka fi sanin ta da Maryam Wazeery da shahararran dan wadan Kwallon Kafa da Nageriya Tijjani Babangida, wanda aka yi Auren nasu cikin sirri.

Advertising

Tsofaffan ‘Yan wasan Kwallon Kafa na Nageriya wanda abokai ne ga Tijjani Babagida sun shirya masa Dinner ta musamman domin taya shi murnar Auren sa da Jaruma Laila wato Maryam Wazeery a Jihar Kaduna, kamar yadda zaku shagalin Dinner a bidiyon dake kasa.

Abokanan Tijjani Babangida sune suka hada masa wannan Dinner inda aka shagali aka more a wajan Dinner, domin ku kalli wannan Dinner da abokanan Tijjani suka hada masa sai ku kalli budiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button