Advertising
Advertising
Labarai

Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik ya soki Gwamnati akan sabuwar cutar Korona data bulla a yanzu

A Kwanakin nan masana kiwon lafiya da mahukunta suke bayyana ballewar sabuwar cutar korona mai hatsari a Duniya da har bta bulla a Nageriya, wanda ake ta cece-kuce akan batun.

Advertising

Wasu masu kallon lamari a matsayin kanzaon kurege yayin da wasu kuma suke fara shiga taitayin su ta hanyar karbar rigakafi, domin kar wannan tutar tayi tasiri a kan su.

Shi kuma Jarumi Sadik Sani Sadik ya kalli lamarin ne a matsayin wata hanyar da za’a sake kuntatawa Talakawa da wadata kan su, wanda shuwagabanni suke amfani da shi inda Jarumin ya bayyana ra’ayin sa ta hanyar yin rubuce-rubuce a shafin sa.

Mun sami wannan wallafar labarin ne daga Tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube inda suka wallafa labarin cikin wata bidiyo.

Advertising

Domin kuji cikekken labari akan martanin da Jarumi Sadik Sani Sadik yayi wa Gwamnati kan sabuwar cutar Korona data bulla a yanzu, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button